Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa ya rubuta AlQur’ani Mai Tsarki bugun hannu

Addini

Wani matashi Ɗan shekara 19 a jahar adamawa ya rubuta Al-Qur’ani mai girma da hannun sa.

Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu.

Muna Tayashi murna da addu,ar Allah ya karawa rayuwar sa Albarka Allah yasa mai amfani ne duniya da lahira amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *