Mawaki Ado gwanja yayiwa Lauyan daya shigar dashi kara martani akan wakarsa ta Chass

Mawaki Ado gwanja yayiwa Lauyan daya shigar dashi kara martani akan wakarsa ta Chass

An samu wani lauya acikin garin Kano wanda ya maka ado gwanja kara a kotu saboda sakin wannan sabuwar wakar tasa mai suna Warr wanda yace hakan ya sabawa Shari’a domin suna da hakkin akan yadda waƙoƙin mawakin suke bata tarbiyarsu.

Lauyan yayi wasu jawabai wanda suka fusata mawaki gwanja wanda shi a tunaninsu babu wata Shari’a data hanashi ya kirkira waka koda kuwa wacce irice yanada yanci dokin shima dan kasane yanda damar yin magana akan waka.

Sai kidan mawakin baisan doka bane shi yasa shi fadar wannan maganar domin mutanen gari ma suna damar kare ya’yan su wajen koyan wani abun wanda ya saba tarbiyya.

https://youtu.be/jvMRPFFEdao

Wanda kowa yasan wannan wakar ta gwanja ba karamin taba tarbiyyar yara tayi ba koma tana kan tabawa sabida yadda yara mata suke yin bidiyo na rashi daa akan wakar

Lauyan dai ya nemi hukuma ta hana gwanja sakin wakoki irin wa’yannan domin hakan yana taba musu dabi’ar yara