Mawaki Hamisu breaker Ya Samu Kyautar Babbar Mota

Labaran Kannywood

Fitaccen Mawakin nan Hamisu Said Yusuf wanda akafi sani da Hamisu breaker Ya samu Kyautar babbar mota Mawakin yayi matukar murna wanda hakan yasa ya fito ya bayyanawa masoyansa domin su tayashi murna.

Duk da cewa mawakin a yanzu ya kwana biyu rabonda ya fitar da wake har wasu ma suna ganin cewa ai basirar shi ta kare gadai vedion nan kamar haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *