Mun fi malaman addini isar da sako zuwa ga al’umma—Ado Gwanja

Labaran Kannywood

Shaharatren mawaki kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa na Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa.

Sakonmu Yana ishewa Fiye Dana Malamai Cewar Mawaki Ado Gwanja Kano

Ana Yarda Damu Ana Kallonmu Kuma Ana Sauraronmu Fiye da Yadda Akewa Malamai Sabida A halin Yanzu Mutane Sunfi karkata Ga Harkar Nishadi Fiye da jin Wa azi,Sabida Haka Mafita Kwai shine Adaina Kyamatar Harkar Malamai sushigo ciki Domin A Musuluntar da Harkar Yadda zata Dace Da Addini Da Kuma Al adarmu, cewar Gwanja,

Haka Ilimin Boko Malamanmu Na Wancan loakaci da Kuma Mutanen kirki suka dinga kyamatarshi Akabar Harkar Amatsayin kafirci sai Yazamana Mafi yawan Wadanda suke Ilimin a Wancan loakacin Basuda Ilimin addini saigashi a yanzu susuke Mulkar Alumma,

Hakama Maganar Film bilage Maimakon Abari Ayishi A Kano inyaso sai ashigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar Adinga Wani Abu da Bai dace ba Amma sai aka Hana gabadaya to idan akayishi a wata jihar Makociyar Kano fa kaga Abinda ake gudu Dole shizaifaru Maimakon Ayishi a kano A Musuluntar Dashi kaga aka yishi a kaduna baza a Musuluntar Dashi ba Kuma Dole zai shafi Yan Cewar Gwanja a wata Hira da yayi da punch Hausa.”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *