Murja Harija ce zan fitar da Bidiyon tsiraicin ta cewar wani matashi a shafin TikTok

Labaran Kannywood

Wata sabuwa wani matashi dan shafin TikTok yayi wani rubutu a manhajar cikin wani faifan Bidiyon da murja Ibrahim ta wanda yaya mata wani tsokari mara dadi.

Murja Ibrahim din ta fitar da wani video wanda take zazaga masifa a game da matashin d yay tsokaci a Bidiyon nata.

Matashin yayi tsokaci da cewar yana da Bidiyon tsiraicin ta kuma zai dorawa duniya kowa ya ganni.

Tuni jarumar ta saki wani video ta tana zazaga masifa tana mayarwa da saurayin martani kaman yadda zaku ganni cikin Bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *