Murja Ibrahim Da Aisha Najamu Sun Koka

Aisha Najamu Da Murja Ibrahim Sunyi Zazzafar Martani Kan Abinda Akayiwa Ado Gwanja Sanadiyyar Wakar Sa Ta “CHASS” Sun Bayyana 6acin Ran Nasu Ne A Shafin Sada Zumunta Na Tiktok.

Inda Suce Sun Tabbata Wakar Ta Gwanja Bazata 6ata Tarbiyya Ba, Domin Kuwa Waka Bata Isa Yasa Tarbiyyar Da Aka Dade Ana Ba Mutum, Tayi Sanadiyyar Lalacewarta Ba. In Kuwa Kaga Tarbiyyar Ta 6aci, To Dama Can Mutum Bai Samu Tarbiyya Ba.

Sun Kara Da Cewa Sam Bai Kamata Don Mutum Yayi Waka Har Takai Ga Ance Za.a Kamashi Ba. Domin Kuwa Harkar Neman Abincinsa Ne, Ga Bidiyon Yadda Suke Bayanin.

https://youtu.be/OJIIn_a_rRI