Murja Ibrahim Itama Ta Shiga Sahun Safara’u

Shikenan, Itama Murja Ibrahim ‘Yar Tiktok Tabi Sahun Safa’u Inda Itama Ta Shiga Cikin Su Mr 442. Alamu Sun Nuna Cewa Itama Murjar Ta Shiga Cikinsu. Inta Har Waka Ake Tunanin Murjan Zata Fara Tare Dasu Mr 442 Din.

Cikin Wasu Bidiyoyi Da Su Wallafa, An Nuna Mr 442, Ola Of Kano Safara’u Da Ita Kanta Murjan Wajen Shaqatawa. Inda Aka Nunasu Sun Hau Lili Suna Jin Dadinsu.

Sai Dai Abin Da Mutane Suke Tambaya Anan Shine. Shin Itama Murjan Shikenan Tabisu Kenan Komai Da Akeyi Da Safara’u Itama Za.ayi Da Ita. Ko Kawai Tafiyar Wucin Gadi Takeyi Dasu.

Ga Bidiyoyin Yadda Su Kasance Dasu Anan Kamar Haka.

https://youtu.be/72E-sBVfPKY