Murja ta shiga cikin matsala bayan da safara’u ta ziyarci kano

Safarau dai ta kawo ziyara jihar Kano bayan shafe sama da watanni shida ba tare da zuwa ba biyo bayan matsaloli da ta fuskanta a kannywood

Murja wadda ta kasance daya daga cikin manyan kawar safarau ta fara fuskantar barazana da Kuma matsaloli bayan da ta Tari kawar ta ta lokacin da ta kawo ziya Kano.

Safarau dai ta bar jihar Kano ne tun lokacin da ta samu matsala da kannywood sakamakon bidiyon tsaraicin ta daya karade shafukan sada zumunta.

Wannan yasa jarumar ta hade da tawagar mawakin Hausa hip hop 442 inda ya zama Mai gidan tabsuka koma jihar legas don cigaba da sana’ar ta su ,