Nasha Matukar Wahala Kafin na Koyi Yadda ake Shan Taba Inji Fati Shu’uma

Nasha Matukar Wahala Kafin na Koyi Yadda ake Shan Taba Inji Fati Shu’uma

 

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Fati Shu’uma ta tada kura a wata magana da tayi a yayinda bbc hausa sukayi hira da inta tace tasha matukar wahala kafin ta koyi Shan Taba acikin Finafinai

 

Jarumar dai ta bayyana Hakan ne a wata tattaunawa da akayi daita agidan talabijin ta BBC inda ta bayyana yadda ta koyi Shan tabar a cikin wasan kwaykwayu