Naso Nayi suna da karuwanci farko kafin shigata kannywood

Labaran Kannywood

Jarumarkannywood me fitowa a cikin shirin kwana casa’in wato sabuwar salma tace farko taso tayi suna da karuwancine a shafinta na sada zumunta inda a farko farko taso ta rubuta kalamar ‘Ashawo’ wato karuwa da yoroba, daga baya kuma sai

‘nayi tunanin ni musulmace bai dace ba don inason samun mabiya nayi haka ba canja shawara’

Jarumar dai ta bayyana hakane a wani dan karamin video data dora a Instagram.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *