Rarara- Tirkashi !!! Ambawa Rarara Kyautar Sabon Gida A Abuja bayan Rushe masa gidansa Da Ganduje yayi A Kano

Tirkashi !!! Ambawa Rarara Kyautar Sabon Gida A Abuja bayan Rushe masa gidansa Da Ganduje yayi A Kano

A wannan makon ne dai bayan fitar sabuwar wakar rarara dayayi har ake zargin ya zagi ganduje acikin wakar tasa ya kuma kirashi da hankaka nan Kafar sada zumunta ta dau zafi a bangaren guda biyu tsakanin rarara da kuma gwamnatin jihar kano.

inda  mawakin wato rara yake zargin ganduje yasa ancire sunansa daga kwamitin kamfen din takarar shugaban kasa bola ahmad tinibu inda shi kuma raran yace shi harkar tinibu basai da takarda ba inda magoya bayan na ganduje suka nunawa raran be isa ba sabo da shi rara dai ba Dan asalin Dan kano ba.

daga nan ne kuma aka samu labarin ganduje yace gidan rarara yabiyo dakan magudanan ruwa don haka za a rugujeshi lamarin daya janyo CeCe kuce inda wasu suke ganin abinda gandujen yayiwa raran yayi daidai domin kuwa rarara ba.

Dan halak bane duk Wanda yayi masa halacci Saida ya zageshi indaa ya kira tsohon gwamnan kano shekarau da duna sannan ya kira kwankwaso da tsula wanda hakan yasa mutan kano suna ta zagin mawakin domin yana Raina manyan jahar tasu, duba dashi Dan Katina ne.

dayawa a kano suna ganin rashin dacewar abinda rarara yake a kano domin Babu yadda xa ayi Wanda ba Dan kano ba yazo ya rika cin mutuncin manya a kano ba domin kuwa kowa yasan rarara almajiranci aka kawo shi kano kuma ya zama mawakin siyasa.