Rashin Imani – Yadda Wani Boka Yake Lalata Da Matan Aure

Asirin Wani Boka Ya Tonu Da Yake Amfani Da Sunan Cewa Yana Bada Magani Yana Lalata Da Matan Aure A Jahar Kano. Bokan Ya Bayyana Yadda Asirinsa Ya Tonu Tare Da…

Wannan Wani Matashine Da Yake Karya Da Sunan Cewa Yana Bada Magani. Matshine Mai Shekaru 28 Dake Karya Da Cewar Shi Bokane Yana Karban Kudade Daga Hannun Mutane Sa’nnan Yayi Musu Lalata.
Asirinsa Ya Tonu Ne Bayan Ya Kashe Yara Hudu Wanda A Yanzu Haka Yake Hannun Yan Sanda Jahar Bauchi.
Sunansa Rufa’i Yunusa Yana Amfani Da Sunan Cewa Yana Bada Maganin Aljanu. Bayan An Kawo Masa Mutum Idan Ya Gani Sai Yace Ba Mutum Bane, Aljanine, Don Haka Sai Yace Zai Mayar Dashi Ga Yan Uwansa Aljanu. Daga Nan Kuwa Fa Sai Ya Yanka Mutum Har Lahira.

A Lokacin Yiwa Manema Labarai Bayani, Rufai Ya Bayyana Cewa A Baya Yana Iya Ganin Aljanu, Amma Tunda Yan Sanda Suka Kamashi Ya Daina Ganin Aljanun’. Ya Kuma Bayyana Cewa Son Kudine Kawai Yasa Yake Aikata Hakan Ba Son Ransa Ba.

Matashin, Wato Rufai Yunusa, Ya Byayana Yadda Ya Kashe Duka Yaran Har Lahira (Abun Tausayi Da Takaici). Daga Karshe Dai Matashin Yayi Nadamar Abinda Ya Aikata Tare Da Neman Gafara Daga Iyayen Yara Tare Da Gwamnati. Ya Kuma Nemi Hukumar Yan Sanda Da Ta Sassauta Masa Wajen Hukunci. Ya Rufe Bayaninsa Da Kira Ga Yan Uwansa Matasa Da Su Guji Son Kudi Da Abun Duniya.

Daya Daga Cikin Mahaifiyar Yaran Da Aka Kashe Mallama Sakina Mai Shekaru 32. Ta Bayyana Cewa Itama Tayi Rashin Lafiya A Baya, Shi Rufai Yayi Mata Magani, Ganin Yadda Maganin Yayi Amfani Yasa Ta Kawo Masa Danta Bayan Ta Haifeshi Da Matsalar Rashin Lafiya. Daga Nan Ya Bayyana Mata Cewa Aljanine Ba Mutum Ba, Ya Shiga Dashi Cikin Daji Ya Shakeshi Har Lahira.

Allah Muke Roko Yayi Mana Maganin Wadannan Masifun, Muna Kira Kuma Ga Iyaye Musamman Ma Mata Da Mu Guji Harka Da irin Wadannan Mutane. Idan Bakida Lafiya Ko Baka Lafiya Kayi Hanzarin Zuwa Asibi Ko Shagon Chemist Ya Duba Lafiyarka.

Daga Karshe Muna Jinjina Ga Hukumar Yan Sanda Bisa Kokari Da Suke Wajen Cire Gurbatattun Mutane A Cikin Masu Kyau.

Allah kayi mana maganin wannan masifu NEWS ALL.

CREDIT ONLINEGIST.