Sabon Videon Cashewar Nafisa Abdullahi

Labaran Kannywood

Nafisa Abdullahi Ta Saki Wani Sabon Bidiyonta Inda Take Cashewa. Sai Dai Bidiyon Ya Dauki Hankula Sosai.

Bidiyon nan da jarumar ta saki, sun janyo cece kuce da maganganu mararsa dadinji ga Jarumar.

Wannan shine bidiyon da Jarumar ta Saka acikin shafinta na sada zumunta.

Saidai muce Allah ya shirya ya kuma cigaba da doramu akan hanya madaidai ciya Ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *