Sabuwar Wakar Cin Mutunci da Naziru Sarkin waka yayiwa Bola Ahmed Tinubu

Saurari Sabuwar Wakar Cin Mutunci da Naziru Sarkin waka yayiwa Bola Ahmed Tinubu

Barkanku da wannan lokaci dama hausawa sunce karshen alawa kasa kuma duk nisan jifakasa zai wado kamar yadda kuka sani bula Ahmad Tunubu shine É—an takar shugaban kasa na APC

A yanzu haka wannan dan siyasar baisamu karɓuwa ba musanman yankin arewacin najeriya a dai dai irin wannan wannan lokacin mawaka suna wa yansiya sa waka

Naziru Sarkin waka yayiwa bula Ahmad Tunubu wakar cin mutuncin wacce raddi ce ga Dauda Kahutu Rara

Zaku iya Kallon Bidiyon a nan ƙasa 

https://youtu.be/7X-PYgwigfs