Safara’u Da Mr442 Sun Sake Sabuwar Waka A Ranar Jumma’a Inda Jama’a Sukaji ta Batayi Kamada Wadanda Yara Zasujiba Anyi ALLAH Wadai Da Wakar Sunyi Magana Kamar Haka Wakoki Ma Bamu Fara Ba Tukun Sai Kunji Nagaba Ma Insha Allah.
Sai De Kuma Mr442 Yasha Caccaka Tun Bayan Komawar Murja Can Abuja Gurinsu Inda Akayita Habaici Wai Ya Shanyewa
https://youtu.be/_1kyAJMK-bA
Safara’u Rufaidan Ta Zai Koma Kan Murja. Ita Murja Abin Yamata Ciwo Inda Tafito Tace Mr442 Bai Ta6a Yin Iskanci Da Safara’u Ba Ma Balle Ni Dazaku Na Irin Wadannan Magana Marasa Kyau Akan Mu.
https://youtu.be/_1kyAJMK-bA
Wallahi Bai Taba Ko Hannu Na Ba Tinda Naje Gurinshi Haka Safara’u Ma Bama A Daki Daya Muke Ba Kuringa Gyara kalaman
Leave a Reply