Sau 12 Ina Mafarkin Na Auri Nafisa Abdullahi, Kuma Ko Tsirara Take Yawo Saina Aure Ta Cewar Wani Matashi

Wani Matashi ya shafawa idanun shi toka ya bayyana aniyar sa na son auren jaruma Nafisa Abdullahi, jarumin yayi Allah-wadai da masu zagin jarumar a kafafen sada zumunta.

A cewar sa shi bega abunda ta yi na zagi ba, hasali ma magana ta fada na gaskiya. Matashin mai suna Abubakar Sadeeq daga jihar Kebbi ya ce sau 12 yana mafarkin ya Auri jaruma Nafisa Abdullahi.

Akan haka matashin ya ce a shirye yake da ya aure ta koda kuwa tana yawo tsirara ne.