Sheikh Awad Moawad Al-Subhi Al-Harbi, mai shekara 134 ya rasu a yau. Yana daya daga cikin mutane a tarihi da suka fi kowa tsayin rai a Makkah. Akan kira shi da “Tantabarar Masallaci” saboda halartar sallah a Masallacin Makkah da yake yi.

Leave a Reply