Sheikh Malam Lawan da Dr Sani Umar rijiyar lemo sun warware fatawar Alkarmawi akan duk macrlen da aka saka da ciki bata saku ba

Sheikh Malam Lawan da Dr Sani Umar rijiyar lemo sun warware fatawar Alkarmawi akan duk macrlen da aka saka da ciki bata saku ba

Malam Nazifi Alkarmawi yayi fatawar cewa duk wanda ya saki matarsa tana da ciki bata saku ba inda ya kara da cewa duk wanda yasan ya aikata wannan katobarar yayi gaggawar zuwa ya dawo da matarsa ko saki nawa yayi mata.

Tun bayan fatawar malamai dai sun dan bashi lokaci ko zai janye wannan katobarar tasa amman sunji shiru inda su kuma suka fito suka warware gaba daya tare bashi shawarar da koma makaranta domin karo ilimi.

Ku kalli video lokacin da yake fatawar da kuma warwarar da manyan malaman suka yima fatawar tasa.