Shiehk Ibrahim Daurawa Yayi Allah Ya Isa Ga Wanda Suka Fara Yada Hotunan Amaryar Da Zai Aura Ana Mata Kwalliya.

Shiehk Ibrahim Daurawa Yayi Allah Ya Isa Ga Wanda Suka Fara Yada Hotunan Amaryar Da Zai Aura Ana Mata Kwalliya.

Cikin Satin Nan Ne Dai Akesa Rai Da Malam Ibrahim Daurawan Zai Angwance Tare Da Amaryarsa Mai Suna Hafiza Haulat Aminu Ishaq,

An Sami Wasu 6ata Gari Inda Su Shiga Dakin Mahaifiyarta Inda Su Mata Hotuna Yayin Da Ake Kan Mata Kwalliya, Inda Suka Dinga Yada Hotunan Nata A Shafukan Sada Zumunta, Hakan Yasa Amaryar Tashi Yin Kuka Domin Rashin Jin Dadin Abin Daya Faru.

Shima Malam Aminu Daurawan Ya Bayyana Bacin Ransa Da Kuma Rashin Jin Dadi Na Abin Da Wadannan 6ata Garin Sukayi, Inda Ya Shirya Tattaunawa Da Shashin Freedom Radio Duka Game Da Lamarin.

Ga Bayanin Malamin.