Skills Bank – Yadda zaka samu aiki da skills bank da albashin 9k a wata
Skills bank na neman ma’aikata masu jin yaren Hausa wanda zasuyi masa aiki a matsayin call center agents.
Requirements
- Age – not more 32 years
- Bsc holder ( minimum 2.2)
Location – Lagos
Zaku iya tura CV dinku zuwa wannan addreshin. -oezike@resourceintermediaries.org
Urgently in need of 40 Hausa speaking call
center agents. Send email to oezike@resourceintermediaries.org
90,000 Thousand Salary monthly.
Arewa Job and Scholarship Updates