Soyayya Dadi Maryam Yahaya da shamsi Dan Iya suna shekatawa a kasar Dubai

Soyayya Dadi❣️ Maryam Yahaya da shamsi Dan Iya suna sheka aya a kasar Dubai

Soyayya gaman jini daman mutane sun dade suna hasashen wannan lamari inda kuma ake ganin kamar abin zai zama gaske duba da irin yadda jaruman kullum suke makale da juna inba soyayya babu wani abu dazai sa wannan

Shamsi dan Iya kuda alikacin da jaruma Maryam Yahaya tayi bikin karin shekaru an ganshi shine babban bakonta kuma yana daga cikin masu yanka cake Wanda hakan ya bawa mutane kwarin gwiwar cewa jaruman biyu soyayya suke yi a tsakanin.

Sai gashi maganar jama’a na neman zama gaske domin angan su achan birnin Dubai suna cin abinci tare suna shakatawarsu ta masoya wanda hakan ya birge mutane matuka

https://youtu.be/2lizKNW1Cec
.

Sai dai abinda wasu basu ganeba shine shin zasu iya aure kuwa ko kuma kawai soyayya zasuyi ta waje babu aure shine abinda mutane suke son ji daga wajen jaruman biyu tunda a yanzu anga jarumai suna yawan aure a tsakanin su

Wannan hadi dai yayi idan kuwa abin ya tabbata zai matukar burge mutane sosai idan ma da wasa suke mu kuwa muna addu’ar Allah ya tabbatar da abin ya zama na gaske