Subhanallah wannan ai Badala ce- An kamashi yana yiwa matan aure da yan mata kunshi

Uncategorized

Subhanallah wannan ai Badala ce An kamashi yana yiwa matan aure da yan mata kunshi

Wannan rashin tarbiya dame tayi kama kullum mutane kara sabawa Allah suke babu abinda ya dame su a wannan zamanin an daina banbance mace da namiji kowa ya shiga jikin kowa an manta Allah ya banbanta kowanne jinsi

Wannan bawan Allah an kamashi a wani gari inda yake yiwa matan aure da yan mata kunshi a hannun da kuma kafafu wanda kowa yasan babu yadda za’ayi yayiwa kunshi batare da ya taba jikin suna Amma saboda rashin tsoron Allah haka yake aikawa ta wannan kunshin

Inda wasu ke cewa ai matan ne masu lefi ba shiba tunda ai su san dai kunshi ba aikin namiji bame amma kuma suke bashi yake musu matan ma ya kamata a kama bashiba cewar wasu daga cikin yan garin da matashin yake

Acewar mutumin yace shifa bai gayyaci kowace mace sune suke kawo kansu da kansu domin yayi musu shi kuma yana bukatar kudi ai bazauce bazai yina duk wacce tazo tace yayi mata kawi yi yake

Sai dai kuma mutumin yace shifa ko kadan bada niyar iskanci yake wannan sana’ar ba yana yine saboda niyar neman na kansa inda yace kuma baya dalsa komai a yayin da yake yin wannan aiki na kunshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *