Subhanillahi Yadda Uwa Tayiwa Danta Tsafi Dan Ya Rabu Da Matarsa

Allahu Akbar duniya kenan wato yanzu harka Tsafi ba iya kan kishiya da kishiya yake karewa harda ga matan ‘ya’yansu.

Ash sheikh Aminu lbrahim Daurawa kano yana bana wani labari a majalisin karatu inda yake cewa

Akwai wata rana da wani yaro ya kirasa yake cemasa ga mahaifiyarsa nan ta aikishi da jaba da wasu layu yaje tsakiyar juji (bola) ya sanya.

Sai malam yacewa yaron kana ina yace gashi nan baikai ba yace zo da su ofis nawa da yake yaron yaji karatun Sunnah koda yaron yazo jaba har tana waji da wasu layu a makale.

Muna bude layar sai munkaga sunan mace da na namiji sai munka tambaye sa wannan waye wannan wacece.

“Sai yaron yace ae sunan yayansa ne wannna kuma sunan matar yayansa ce wato da alamu uwar batason auren danta da wannan yarinya tana son kashe auren ne.

Wato da anyi rashin Sa’a anka binne wannan jabar da layun idan mijin ya dawo gida zaiji matar tana warin jaba tana doyi kome ta santa na kamshi sai yaji tana wari dole ya rabu da ita.

Malam yace wannan shine sirul safri na raba wani da wani.”

Kalli bidiya anan

Masu sauraranmu a koda yaushe bayan kun kalli wannan bidiyan zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci sannan muna da bukatar da ku danna mana alamar kararrarwar sanarwa.