Sweet Malika sabuwar yarinyar Mr442 data kori safara’u ta Dawo Nigeria da zama

Sweet Malika sabuwar yarinyar Mr442 data kori safara’u ta Dawo Nigeria da zama

Sweet Malika sabuwar yarinyar Mr442 data kori safara’u ta Dawo Nigeria da zama

Ana ganin zuwan ta wajen wannan mawakin shine abinda yasa safara’u tayi yaji saboda yadda yake ganin tanayin duk wani abu wanda safara’u takeyi itama tana iyayi shi yasa ya ɗan rage yin wasu abubuwa da safara’u ya karkata wajen wannan yarinya wacce tazo daga kasar Niger mai suna Sweet Malika.

Daman hausawa na cewa zamani kowa da nasa dan wannan mawakin yayi haka bawai wani bakon abu bane saboda ita sabga da mata kamar tenuwar siyasa ce daga wacce ta cinye Tata to wata ce zata karba to haka ne ya faru da safara’u

Yanzu dai 442 ya fara shan zagi daga wajen mutane wanda ake ganin abinda yayiwa safara’u bai kyauta ba be kamata ace ya ajiye safara’u ba ya dauko wato.

domin wasu sunce ai zuwan safara’u shine yasa ya kara suna a idon duniya yanzu kuma ya zaiyi mata haka

Yanzu anji safara’u shiru kamar babu ita a wannan sabga 442 kodai zancen mutane ne zai tabbata na cewa Malika ta koreta daman ance idan mutum baiyi sharar masallaci zaiyi ya kasuwa.

https://youtu.be/TJfIAJMhsHA