Ta faru ta kare jarumar kannywood A’isha tsamiya tafi matan ksnnywood tarbiyya da hankali

Ta faru ta kare jarumar kannywood A’isha tsamiya tafi matan ksnnywood tarbiyya da hankali

Daman koda babu bincike kowa ya tabbatar da hakan tun ance daman alamar karfi tana game kiba gaduk me kallon fina finan Hausa yasan yarinya ce me kamun kai

Jarumar tunda ta fara sana’ar film kullum take samun karin masoya saboda kamun kanta da hankali ga kuma tarbiyya ta yadda koda acikin film bata garbar acting wanda zaisa mutane suka abu kamar gaske a kanta

Hakan yasa tunda da take a masana’antar kannywood ba’a taba ganinta da wani abun kunya ba ko tayi wani bidiyon na banza ko kuma ta saki wasu hotuna na banza sam bata wannan sakarcin

Shi yasa indai ana maganar tarbiyya da kuma kamun kai to dole A’isha Aleeyu tsamiya ce kan gaba kowa ya shaida hakan hatta abokanan sana’ar ta sunsan gaba take dasu wajen kamun kai

Babban ma abinda yasa ta kara shiga ran mutane shine wannan auren da tayi kwanan nan inda ake ganin ba kowacce jaruma ce zata samu wannan damar kuma tayi amfani da ita ba tunda ana ganin jaruman basa aure da wuri sai shekarun su sunja amma ita kuwa tana da ƙarancin shekaru tayi auranta