Tahir fagge ya fara tiktok da wata mata wacce ake ganin kamar matarsa ce

Tahir fagge ya fara tiktok da wata mata wacce ake ganin kamar matarsa ce Wannan abin yayi muni wallahi yanzu ace kamar wannan jarumin ace yana tiktok bugu da kari kuma da waya mata wacce yanzu kowa yana zargin cewa kamar matar sace domin yadda akaga tana kwanciya ajikinsa dole akwai alaƙa mai ƙarfi a tsakaninsu.

Amma kuma indai hakane to Wallahi wannan jarumin yazo da abin kunya saboda yadda mutane suke ganin girmansa da kuma mutuncinsa gashi kuka uba a wannan ma’aikata ta kannywood kuma zaizo da wannan abin

Wasu sun fara cewa anya kuwa wannan jarumin cikakken bahaushe ne domin matuƙar bahaushe ne bafa zaiyi irin wannan abubuwan ba da yake aikatawa a yanzu

Idan baku mantaba kwanakin baya shine wanda ya fara harkar rawa a gidan gala wanda wannan abin yayi matuƙar bawa mutane mamaki domin yadda ya dinga rawa kai kace saurayine a wannan gida na gala

Amma Kuma daga baya dayazo ya fadi wasu dalilai masa akan wannan abu sai kuma mutane sukayi saranda yayinda wasu ma suka dinga tausaya masa