Tirkashi meye zafi: Rikicin Malam Ali da Rayya kwana casa’in Zagi ta Uwa ta Uba.

Jarumi Mal Ali Na cikin Shirin Film din Kwana Casa’in tare da abokiyar aikin sa Rayya Sun daura takon saka da juna.

Yanzu ne dai wani video ke yawo na yanda Jaruman Suke Zagin Juna Ta uwa Ta buwa abun dai Babu dadi.

Sai dai kuma ko menene sanadin hakan ba mu dai sani iba izuwa yanzu.

Ku danna nan don kallon video din nasu