Abun da wannan labarin ya kunsa shine za kuji yadda malamin nan wato sheikh bello yabo yayi fata fata da wanda basu da gaskiya akan wasu al’amura a wannan lokacin
Sheikh Bello Yabo ya yi zazzafan martani ga shahararran dan ta’adda Bello Turji inda yake cewa, Bello Yabo ya yi masa karya da cewa sunyi zaman gidan yari tare.
Bello yabo ya kara da cewa, ga dan ta’adda da ya gagari jami’an tsaron Nigeriya gashi harda yan jarida ke zuwa, inda yayi bidiyo da shi ana masa tambayoyi kenan karya ce ansan inda yake.
Inda Bello yabo ya kara da cewa, kaga kenan gwamnatin Nigeriya shegiya ce har mai rike da ita, malam yace bai wani kewaye kewaye duk wanda ya bari ya kai gobe Allah ya ɗewa uwatai albarka, mallam yayiwa gwamnatin Nijeriya wankin babban bargo.
Anan ne zaka danna domin ganin fai fan bidiyan shiga wannan katan rubutun FULL VIDEO