Tofa yau ga karshen magana akan Auren Fatima Ali Nuhu Allah Ya tabbatar da alkhairi

Tofa yau ga karshen magana akan Auren Fatima Ali Nuhu Allah Ya tabbatar da alkhairi

Shikkenan dai yanzu magana tazo karshe indai yanzu kowa yasan matsayarsa tsakanin mawaki Hamisu Breaker da kuma Fatima yar gidan jarumi Ali Nuhu akan maganar aure wacce aka dade ana kai ruwa rana wanda kuma mutane suka kagu auji sahihiyar magana domin sanin inda aka dosa.

An dade ana wannan maganar yau aji wannan gobe aji wannan wanda yanzu daga karshe dai komai yazo karshe acikin amarya da angon kowa yasan matsayar da saboda haka kowa yasan inda aka dosa.

Shi dai hamisu breaker shine wanda aka fara sanin yana son auren fatima Ali Nuhu wanda daga baya kuma akaji wasu kananun maganganu suna yawa wanda ke nuna kamar waccen maganar babu ita

https://youtu.be/9Tpxib3lMMA

Yanzu karshen tikatika shine babu waccen maganar wacce Mutane suka sani yanzu wata sabuwa ce ake tunani wanda abin da mawakin yake nema daga wajen mutane shine addu’a

Allah ya haɗa kowa darabiksa cewar wasu fisattatun masoya mawakin dasuke ganin kamar kefin iyayen yarinyanne yasa aka hana shi auren