Tofah Yanzu Yanzu A Karo Na farko Rahama Sadau ta Goyawa Safara’u Kwana Chasa’in Baya Akan abinda take aikitawa.
Babbar Magana Yanzu Yanzu Rahama Sadau Ta fito ta goyi bayan Safara’u Kwana Chasa’in Akan abinda ta keyi Kamar yadda a yanzu haka tayi Wani Zazzafan video.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa Safara’u Kwana Chasa’in ta iskanci domin abinda Takeyi Bai Dace Ba Sai dai kuma a yanzu haka Rahama Sadau tayi Magana akai.
Mutane Da Yawa Sunyi Matukar mamaki da wannan maganar domin a yanzu haka Rahama Sadau ta Goyi Bayan abinda Safara’u Kwana Chasa’in ta keyi Kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla.
https://youtu.be/L2CtuAN-irQ
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya wanna maganar da Rahama Sadau tayi gaskiya ta fada wasu kuma Suna a yanzu haka Suna cewa ba gaskiya bane.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka
Leave a Reply