Tonan Asiri Ga Gaskiyar Abinda yafaru Da A’isha Najamu izzar so

Labaran Kannywood

Tonan Asiri Ga Gaskiyar Abinda yafaru Da A’isha Najamu izzar so

Jaruma A’isha najamu ta izzar so wasu bidiyo da hotunta sun bayya a gari wanda hakan ya haifar da cecekuce da kuma surutai a gari idan kuka kalli bidiyon zakusha mamaki akan jarumar

Kowa dai na mamakin wannan abinda jarumar tayi domin babu wanda yayi tunani jarumar tana daga cikin manyan jaruman da zasu yi irin wannan abun kunyar

Sai dai wasu ko kadan basu yi mamaki ba ganin daman hakan ba wani abun kunya bane a wajen jaruman tunda hakan tana faruwa ba sau daya ba ba sau biyu kusan ma ya zama ruwan dare a wajen jarumai mata

aisha najamu

A daiga jaruma ta fitar da irin wa’yannan hotunan bafa sabon abu bane tun idan baku mantana daga fitowar kannywood zuwa yanzu an samu mata sama da biyar wa’yanda bidiyon hotunan su ya fita a gari tsirara kuma su ko kadan hakan baya daga musu hankali

Balle ita wannan da kawai hotuna ne wanda suke bayya siffar jiki a waje sai kuma rawa da take yi wacce take girgiza halittun jikin kusan shine abinda ake ganin jarumar tayi na rashin da’a sai dai kuma hakan kan rage mata yawan masoya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *