Ikon allah Kalli yadda wata tsohuwa me shekara 80 ta Haihu wannan labarin ya girgiza mutane, Har abun yasa ba haushe yace ikon allah sai kallah kuma abun mamaki baya taba karema musamman a wannan zamanin na yanzu dole kuyi mamakin wannan labarin tirkashi.
Ikon Allah wata tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamakin hakan domin ba a taba samun mutum mai irin wannan shekarun ta Haihu ba
Babbar magana yanzu muke Samun Wani labari Akan cewa wata Tsohuwa me shekara 80 ta Haihu kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku videon ka kalla.Wannan Video Yayi matukar Bawa mutane Mamaki domin babu Inda aka taba samun irin wannan labarin ace Tsohuwa ta Haihu kuma me shekara 80 a yanzu haka dai ga video ka kalla.
Leave a Reply