Tsohuwar Matar Jarumi Adam Zango ta bayyana Abinda Yayi Sanadiyyar rabuwar su

Tsohuwar Jarumar Kannywood Amina rani wacce akafi sani da maman haidar ta fito ta bayyana abinda yayi silar rabuwar auren ta tare da jarumi adam Zango a wata tattaunawa da bbc hausa tayi da ita.

Jarumar ya bayyana haduwar su da jarumi Adam zango da yadda sukayi aure har Allah ya basu haihuwar yaro daya da aka sama suna Aliyu wanda ake kira da haidar.