Ummi Rahab Tasa sarkar Naira miliyan Daya Da rabi ta dauki hankulan mutane
Jarumar Hausa film wato ummi rahab tayi wani abu me kamar alfahari ko kuma jijidakai wasu ma naganin kamar tayine don abokan sana’ar ta su kiyaye ta da kuma nuna musu cewa bafa tsarar su bace indai wajen kudi ne
Hakan dai ya janyo mata cecekuce wanda ake ganin ta shigo da wasu abubuwa wanda matan kannywood basu saba irin wa’yannan abubuwan ba su dai barsu a fadade fada ce da juna anan sukafi kwarewa
Sai gashi tazo da wani sabon abu wanda ake ganin tazo da wannan abu amma kuma ita batayi da niyar wani abuba kawai ta yine saboda ado na kashin kanta ne tayi badan ta nunawa duniya cewa ita me kudi nace ko kuma ita me arzikice ba
Ganin wannan sarka yasa zancen mutane na baya ya fara fitowa fili wanda ake zargin iyayenta masu kudine ba talakawa bane wanda kuma ganin wannan sarkar ya kara tabbatarwa da mutane hakan
Sai dai kuma masoyan jarumar sun fara mayar da martani ga wa’yanda suka fara suritai akai inda suke cewa ai duk wata jaruka data yadda da kanta cewa tanada kudi itama aganta da wannan sarkar shine zasu tabbatar da sunbi sahun gwamar tasu cewar masoyan jarumar

Leave a Reply