Video do – yadda video din dirarriyar amarya ke ci gaba daukar hankalin jama’a

Video do – yadda video din dirarriyar amarya ke ci gaba daukar hankalin jama’a

Video din wata amarya me cikakkiyar kira na ci gaba daukar hankalin jama’a ganin yadda ta zage da tiki rawa da kuma kalar shiga data dingayi me nuna zallar halittar da Allah ya bata.

Sannan zaku iya danna wanna link din don ganin video din

https://www.facebook.com/Ayshat0/videos/790930408574459/?flite=scwspnss&mibextid=fhnZgCATt0jRY6E0 ga kuma kadan daga cikin hotunan wanan amaryar.