Video – jerin Jaruman Kannywood da iftila’in rayuwa ya samesu

Video – jerin Jaruman Kannywood da iftila’in rayuwa ya samesu

Barkan mu da wannan lokaci barkan mu da sake kasancewa tare daku a wannan shafi mai suna NEWS ALL.

Dan Adam ance ba’akin komai yake ba matukar baka mutu ba to ba gama yi maka halitta ba, don haka dole ne mutum ya yadda da kaddarar da same shi a ko yaushe shine cikar imanin mutum khairan au sharran.

A yau shafinku mai farin jini yazo muku da jerin wasu jaruman kannywood da bala’in rayuwa ya samesu wanda wasu yayi musu sanadiyyar denan shiga fim wasu kuma aka rage sakasu a fim.

Kalli wannan video din kallon wannan jaruman.

Video – jerin Jaruman Kannywood da iftila’in rayuwa ya samesu