Video – Sabon salon daukar yara akan mazaunai su tsaya cak naci gaba da har a Arewa
A satin da gabata mun kawo muku yadda wata uwa ta dauki danta ya tsaya cak akan mazaunanta Wanda yaja hankalin mutane a social media sai gashi ana ta kara samu daga sassa daban-daban na Nigeria.
wannan karon ma wata uwace dauke da yarta katuwa a kan mazaunanta kamar yadda kuke gani. Ku dannan link din don kallon video din.
