Video – Sirrin daren farko da abinda ya kunsa Malama Juwairiyya ta cire kunya

Sirrin daren farko da abinda ya kunsa Malama Juwairiyya ta cire kunya.

Malama juwairiyya ta cire kunya tayi bayani sosai a wannan video din da wannan shafi yazo muku dashi wati NEWS ALL.

https://youtu.be/YWXPOHAvry0

Hausa na cewa aure martaba, mai nutsuwa, aure me maida yaro babba.

Sannan uwa uba kuma aure ibane duk kuwa abunda da akace ibada ne to lallai sai anyi taka tsantsan dashi wajen kula da abubuwan da ya kunsa.

sannan dole ne mata da mijin sai sunyi hakuri sai sun kawar da kai sai ka gani kayi kamar baka gani ba haka itama matar sai ta gani tayi kamar bata gani muddun anason a zauna lafiya.

Sannan kare hakkokin juna dolene a zaman takewar aure.