Video Wani dan Nigeria ya koka bayan da ya ari kudin banki 120k ya sanya 119k a caca aka cinye

Video Wani dan Nigeria ya koka bayan da ya ari kudin banki 120k ya sanya 119k a caca aka cinye

Wani dan Najeriya ya samu lamuni N120k yayi amfani da N119k domin yin fare kuma ya bata (Video) Wani dan Najeriya ya bada labarin yadda wani abokin ciniki ya karbi bashi daga wani babban bankin ya yi hasarar kusan komai na kudin bayan da shiga cacar wasanni. (Sport bet)

Ya ba da labarin mutumin a cikin wani shirin gaskiya game da haɗarin caca da mutanen da suka kamu da cutar caca.

Yace mutumin dai ya sanya 119k cikin 120k da ya ranta daga banki kai tsaye ganin banza ta samu amman kuma mutumin ya rasa duka kudin cikin kankanin lokaci wanda haka ya sanyashi hada kai da fata.