Video – Yadda amarya ta kwace fili kowa ya koma kallonta saboda tikar rawa
Bikin bidiri birede haka Bahaushe yakewa biki take yau shafin naku na newsall.com.ng yaci karo da wani bidiyo me dauke da ban mamaki yadda amarya ta kwace fili kowa ya koma kallonta saboda yadda ta dinga tika rawa.
Ango kuwa bama a ta tasa wajen domin hankalin kowa yana kan amaryane, ku danna wannan link din domin kallon video din.
https://www.facebook.com/reel/1705602933139846?fs=e&s=cl
Kalli video gashi kas.

Leave a Reply