A cikin wata bidiyo da muka samu a manhajar Youtube mai suna “Mu Gyara Mata”, munga wata Malama tana bayani akan yadda budurcin Mace yake da kuma yadda take rasa budurcin nata.
Mutane da dama suna yawan korafi idan aka tabo wannan bangaren musamman mutanen mu hausawa domin suna dauka an shiga wani tsari ne na rashin kunya.
Amma sam abin ba haka bane ya danganta ga shi mai yin bayani akan abin domin ana samin wasu suna yin bayanin cikim ilimi wasu kuma sukan yi na jahilci.
Zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuji bayani daga bakin Malama domin kusan yadda budurcin Mace yake, da kuma yadda Mace take rasa budurcin nata.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply