Video Yadda Dubun Dubatar mutane suka binne gawar Nura Mustapha waye

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a wani sabon rahoto

Yadda daya daga cikin manyan jaruman kannywood kuma babban mutun ya rasa ransa

Haka zalika ya samu shaida mai matukar kyau a gurin mutanen unguwar su haka zalika sunyi jajen mutuwar sa

Allahu Akbar wani ganau ya tabbar da cewa Darakta Nura Mustapha Waye Ya samu Shaidar Kirki Kuma Ya tara Jama’a

Allahu Akbar darakta Nura ya samu shaida ta kirki daga wajen dimbin jama’a da dama sannan kuma mutane da yawa sun raka gawarsa izuwa makwancin sa.

https://youtu.be/VW4T_rB6Zr0

Allah yaba yan uwansa iyalai da sauran abokan arziki Hakurin Rashin sa, a gaskiya dai rasuwar sa ta matukar tada hankalin dimbin Jaruman Kannywood.

Kuma abin mamakin shine jaruman Kannywood sunyi mashi Addu’a da rokon gafara daga wajen ubangiji.