Video – Yadda Jamila Nagudu ta rungumi wani matashi a video yaja mata zagi,
Babbar jarumar masana’ntar kannywood Jamila na ta saki wani video wanda take rungume da wani yaro matshi a shafinta na social media.
Video din dai yaja mata zagi sosai a gurin mutane, sai dai matashin yana kama da ita Wanda wasu suke tunanin danta wasu kuma suke tunanin kaninta ne.
Leave a Reply