[ video] Yadda wani dan kasar china ya kashe wata budurwa a kano

Yadda wani dan kasar china ya kashe wata budurwa a kano

Wani lasar sin Mr Ghang ya kahe wata budurwa mai suna Umma kulthtum Buhari (Ummita).

Mahaifiya budurwar da aka kashe ummita ta bayya cewa shidai dan China din tsohon saurayin ‘yar tata ne sai dai sun rabu tun bayan da tayi aure.

Amman dan kasar sin din yavi gaba da takura mata har bayan auren nata wanda dinga zuwa gidansu akai akai.

Watch the  VIDEO

Mahaifiyar marigayiyar ta bayyan cewa dan kasar sin din yazo gidan su budurwar dake unguwar Janbulo dake kwayar burnin kano ne da misalin karfe tara na dare ana ruwa inda yayi buga kofa wanda yasa mahaifiyar taje ta bude kofar gidan budewar keda wuya ya bangajeta ya shige cikin gidan inda ya zarce kai tsaye dakin marigayiar ya kulle kofa ya dinga caka mata wuka sai da ya kaita har lahira.

Allah ya jikanta da rahma