Video – Yadda wani kato yake rugumar safara’u ta kwana casa’in da niyyar interview
Safara’u dai ta kwana casa’in zamu iya cewa ta fitsare kafarta tun bayan da fara sakin wakoki tare da mawakin batsannan da akafi sani mr 442 yadda rake wasu dabi’u marasa kyan gani da kuma furta kalamai wanda suka sha banban da dabi’un malam Bahaushe.
Tuni dai tsohuwar jarumar take ta shan suka daga bakin jama’a a wannan video zaku ga yadda wannan matashi yake rungumarta da sunan interview
Zaku ma kubiya
https://www.facebook.com/BakoriNews/videos/1109950243290303/?flite=scwspnss

Leave a Reply