Wannan Musifa Dame Tayi Kama Mata Me Kukesan Komawane

Muddin ke macece dule ki kalli wannan Bidiyo daga farko har karshe haka zalika muddin kai namijine dole ka kalli wannan Bidiyo daga farko har karshe saboda kulawa da tarbiyar yayanka mata ko kannan ka mata ko yan uwanka mata duniya tazo karshe

Wannan Bidio yana tattare da ilimi mai tarin yawa duba da yadda mata a kullin suketa kara shagalta da duniya duk wata shigantaka mata sukan dau keta abun yi ko da kuwa basusan me suke aikatawa menene hukuncinsaba wannan Bidio nada matukar ma’ana

Malan yayi jawabi daga farko harkarshe akan hukuncin saka sarka a kafa da wadu daga cikin mata musamman sanannu ke aikatawa wadda hakan babban kuskurene bekuma dace da tarbiya ba

Wannan Dalilinne Yasa muka zo maku dauke da wannan cikarken Bidion ku tsaya ku kalleshi daga farko har karshe domin ji da ganin abunda wadannan Bidiyoyo ya kunsa ga cikarken Bidion

Al’umma anan zamu dakata da wannan Rahoto A Wannan Lokaci Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Domin Samun Ingannatattun Rahotanni a kowace rana munatare daku mungode