WANNAN ZAI FARFADO DA MUTUWAR AZZAKARI KO DA DAN SHEKARU 100 NE WANNAN HADIN insha

MAGANIN KARIN KARFIN AZZAKARI NAN TAKE:

 

🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌

 

Duk wanda yake bukatar maganin karfin Azzakari sha yanzu magani yanzu ga wannan fa’ida ya jarraba ta insha Allah duk kalar jinin ka zatai maka amfan.

Kuma tana hana inzali da wuri tana magance sanyi tana wanke mara dana kara sha’aw.

ZA’A NEM

 

1. Garin sany

 

2. Garin Kaninfa

 

3. Garin Citt

 

Sanya chokali 5 kaninfari chokali 7 Citta chokali 1 zaa hade waje daya,sai a rika zuba karamin chokali a ruwan shayi ba madara asha duk lokacin da ake bukatar karfi da kuzar

 

Cikin kankanin lokaci yake fara aiki,amma karka sha sai kaci abinci ka kosh

 

đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„đź§…đź§„

YA AKE TASHIN MIJI DAGA BARCI.

 

LALLE WANNAN YA KAMATA MATA KU LURA.

 

Saboda rashin iya tashin miji a barci yanasa

miji ya tsani matarsa……

Tashin miji daga bacci suna dayawa.

Ga daya daga ciki.

 

Lokacin da kika iso daf da gadonku zaki hau gadon ne a hankalii.

sai ki kwanta a kan qirjinsa a hankali.

ki komar da kanki ki kwanta.

lalle tabbas zai ji numfashinki.

sai ki dan dago kisa bakinki daidai kunnensa kidan hura iska kadan nan take zaidan motsa yana bude idonsa sai ki sakar masa murmushi.

Saiki sakar mashi murmushi kikai Bakinki anashi kiyimasa.

 

“”hot kiss ”” kadan sai ki fara magana kamar

haka “”dear lalle barci yai dadi sannu farincikina nazo tashinka ne, “”Sweety nah karka makara pls tashi muje toilet.

kina magana irin ta mata masu iya sarrafata.

kina gama magana saiki tashi ki riqe hannun abinki, ki rakashi har toilet tabbas zai biki kamar raqumi da akala amma karki tsawaita ku wuce tacan ba ruwana.

Amma fa ki tabbata kin rigashi yin wanka kafin

kizo tashin sa, Yana bude idanu zai ganki tsafta.

tauraru, wannan kyan zai zauna mishi a kwakwalwa bazai rinka mantawa da keba koda yana zaune a office ne.

 

WACE SHIGA YA KAMATA KIYI A GIDANKI.

Yar uwa kizama meyin dressing kala-kala karki

nacewa kwaya daya kullum English dress kamar wata ba saban ba,a’a karkade kunnen ki kijini.

 

Yau inkika zama Baturiya, to gobe ki zama Balarabiya a wajen dressing.