Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a 2022

Labaran Kannywood

Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a 2022

A Yanzu Jaruman Kannywood sun fara gane gaskiya domin an fara fahimtar cewa gidan miji fa shine wurin zama ba yawo cikin Masana’antar Kannywood ba.

Hakan yasa wasu daga cikinsu suka zabi yin aure fiye sa sana’ar duk da Kasancewar ana yawan yi masu sjagube Akan Maganar auren

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *