Alhamdulillah yanzu yanzu muke samun labarin cewa wata baiwar allah mai suna Peace wacce asalin ta Christer ce allah ya nufeta da shigowa musulunci a jihar gombe.
Matar mai suna Peace bayan shigowar ta addinin musulunci ta zabi suna mai dadin gaske da takeso a rika fadamata shi koda yaushe domin jin dadin shigowar ta musulunci akwai dadi cewar matar.
Budurwar mai suna Fatima yanzu ta kasance yar kaminin shekaru ashirin da biyar da haihuwa (25) mazauniyar asalin garin Gombe ce cikin unguwar saminaka dake jihar.
A cewar budurwar batun yau ba nakeson shigowa addinin musulunci domin ganin yadda musulmai suke matukar kaunar junan su, ta hanyoyi da dama masu yawa.
Hakika wannan abin farin cikine ga dukkan musulman duniya sakamakon shigowar wannan matashiya addinin musulunci allah ya daukaka addinin musulunci a duniya baki daya.

Leave a Reply