Wata sabuwa Ado gwanja yayi Chass da yar Jarumi Bosho

Wata sabuwa Ado gwanja yayi Chass da yar Jarumi Bosho

Wani sabon video wanda yake nuna mawakin kannywood wato ado gwanja ya saki wani sabon video wanda yake waka da yar gidan jarumi suleman Bosho wanda hakan ya bawa wasu mamaki saboda yadda abin mawakin kullum yak kara gaba ana zaginsa kuma ana kara bibiyarsa acikin harkar sata waka.

Kowa yasan jarumi sulaiman bosho jarumi ne mai yawan barkawanci babu ruwansa damai zaije ya dawo kome yazo bakinsa fada yake harma wasu suke tambaya cewa anya kuwa iyalan wannan jarumi suna kallon abubuwan da yake yi acikin shirin film

Kowa yaga wannan bidiyo zai kara tabbatar wa da cewa ado gwanja kawai abarshi sai ta Allah tayi saboda ana kinsa Amma kullum duniya kara aurarsa take wanda hakan yasa yake kara yiwa makiyansa nisa.

Akan wannan wakar hukumar ta saka masa karan tsana ake nemansa ruwa ajallo amma kuma kullum kara fito da wasu hanyoyi take wanda zasu kara sakawa mutane kaunar wannan wakar acikin zukatansu wannan abu da mamaki yake anya kuwa wannan mawakin Banu wani abu wanda ya taka

Mutane sunson wannan wakar saboda yadda wannan mawakin yake sakin wasu kalamai kamar habaici kamar kuma mayar da martani abinda sai wanda yake sauraren wakar zaifi fahimta wasu suna ganin ko dai wannan maganar kamun mawakin karyace saboda yadda suka ga yana kara suna a gari